Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya ce halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye na ci gaba da zama babban kalubale ga zaman lafiya da tsaro a duniya, kuma ba a cika alkawarin da kasashen duniya suka yi na samun ‘yancin cin gashin kai ga Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3486931 Ranar Watsawa : 2022/02/09